The Nigerian National Anthem Audio translation in Hausa
Download | Enjoy | Share
Or
(1.53MB)
NIGERIAN NATIONAL ANTHEM LYRICS IN HAUSA:
Ya Ku 'yan Nijeriya ku Farka;
Ku amsa Kiran Nijeriya;
Domin mu taimaki kasarmu ta haihuwa;
Don aiki ga kasata cikin soyayayya da rikon gaskiya;
Domin gudumawar da shuwagabanimu 'yan kishin kasa suka babda;
Kada ta zama a banza;
Mu yi aiki da zuciya daya da girmamawa a gareta;
Domin ta kasance kasa daya mai yanci ga kowa tare da hadin kai da zaman lafiya
Tags:
MUSIC