MUSIC: Mr Cool - " Yana Nan (Lyrics) "


Intro
Tunda yesu yana nan
Bazan rasa komai ba
Bazan ji tsoro ba
( Chanting )
Aya ya ya ya ya
Aya yayaya ya ohh
Aya ya ya ya ya
Aya yayaya ya ohh

Solo 1 
I will bow before your throne
Your presence is my Life
Your word is my light and
My salvation

You reign in Majesty
Holy one my great provider
Mai sama da KASA
YANA NAN
Sarkin aljana
Sarkin duniya
Sarkin sarakuna ehehehe
Sarkin salama yesu
YANA nan
Ai ba ya gyangyedi
 ko barci
YANA nan
Yesu mai fansa na nan oo
Likkitan komai
Mai iya komai
Mai bamu komai
Sarkin aljana
Sarkin duniya ohoho
Ayaya ayaya ya ohhh
Ayayaya yana nan
Yana nan eyeh x3
Yesu na nan ohhh

(Chorus)
Yana nan
Sarkin aljana
Sarkin duniya
YANA nan x 3
Ayayayaya
Ayayayaya ohhh
Ayayayaya
Ayayayaya ohhh x2
  General bkup x2
Ohhhhh
Harken sa Ne Harya na
Haikalin sa Ne Gida na
Ohhhh gida na
Ehehe gidana
Mai komai na nan
Sarkin salama
Sarkin sarakuna
Ya na nan oho

 2nd (chorus)

Yana nan ako ina
Mai biyan bukata
na nan Ya yesu
Na nan ya yesu x 2
Menene zan baka ya yesu
GODIYA GODIYA
Na kawo Maka
Daga zuchiyata
Daga zuchiyata

YABO YABO
Zan baka
Daga zuchiyata
Daga zuchiyata

Solo 3 
Allah yache muyi masa aiki
Tun muna nan da karfin mu
Tun munanan da rai
Baba yache muyi
Masa aiki ohhhhh
Tun munanan da karfin mu
Tun munanan da rai
Ld Speaking in tongues
Tun munanan da karfin mu
Tun munanan da rai
Mai rike da rai na YANA nan
Likkitan komai yana nan
The great and Mighty king is here
I trust in him forever....ohhhh

3rd chorus
Yana nan ako ina
Mai biyan bukata
Na nan ya yesu
Na nan ya yesu x 7
Yana nan oho

Post a Comment

Comments Posted by our Readers/Visitors do not reflect that of Northerly Media and Her Affliates, People are advised to be Civil while drawing their own discernment hence we are not to be hold liable for any inciting comment(s)

Previous Post Next Post